Samuel Bello

Dokta Wailare Ya Jajentawa Al’ummar Koren Dambatta Bisa Harin Da Yan Bindiga

JABIRU A HASSAN, Daga Kano. Fitaccen matashin dan siyasar nan dake mazabar tarayya ta Dambatta da Makoda Dokta Saleh Musa Wailare ya mika sakon sa na jajentawa ga al’ummar garin Koren Dambatta bisa harin da wasu yan bindiga suka kai masu cikin daren jiya Alhamis tare da yin awon gaba da wani dan kasuwa. Read …

Dokta Wailare Ya Jajentawa Al’ummar Koren Dambatta Bisa Harin Da Yan Bindiga Read More »