Dokta Saleh Wailare Zai Kawo Sauyi A Dambatta Da Makoda – Koguna

JABIRU A HASSAN, Daga Kano.

WANI jigo a tafiyar gidan Dokta Saleh Musa Wailare Malam Auwalu Yunusa Koguna yace ko shakka babu, kananan hukumomin Dambatta da Makoda zasu sami ci gaba mai gamsarwa idan suka zabi Dokta Saleh Musa Wailare a matsayin wakilin su a majalisar wakilai ta kasa a shekara ta 2023.

Read More

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *