Mutanen Dambatta Da Makoda Sun Gamsu Da Yadda Dokta Wailare Ke Taimakon Al’umma

JABIRU A HASSAN, Daga Kano.

AL’UMOMIN kananan hukumomin Dambatta da Makoda sun nuna gamsuwar su bisa yadda dan su kuma mai kishin su watau Dokta Saleh Musa Wailare yake taimakon jama’a ba tare da nuna gajiya wa ba.

Read More

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *