Yan Siyasa Masu Kishin Kasa Zasu Kawo Ci Gaba Ta Fuskar Dimokuradiyya – Inji Dokta Wailare

JABIRU A HASSAN, Daga Kano.

AN bayyana cewa Najeriya zata sami ci gaba mai kyau idan ana baiwa yan siyasa masu kishin kasa damar yin shugabanci a matakai daban-daban musamman a wannan lokaci da duniya ke bukatar jagoranci mai inganci.

Read More

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *