JABIRU A HASSAN,Daga Kano.
FITACCEN Dan siyasar nan kuma mai taimakawa al’umma Dokta Saleh Musa Wailare ya mika sakon sa na taya murna ga zababben gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje bisa cikar sa shekaru biyu a karo na biyu kan karagar mulkin jihar kano.