Gamayyar Kungiyoyin Matasan Dimokuradiyya Sun Yaba Wa Dokta Wailare

JABIRU A HASSAN, Daga Kano.

GAMAYYAR kungiyoyin matasa masu kare martabar dimokuradiyya da shugabanci nagari ta YGDG ta jinjinawa matashin Dan siyasar nan dake mazabar tarayya ta Dambatta da Makoda watau Dokta Saleh Musa Wailare saboda bunkasa harkokin siyasa da yake yi a wannan mazaba.

Read More

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *