Ranar Yara Ta Duniya: Dokta Saleh Wailare Ya Faranta Zukatan Yara Da Iyayen Su

JABIRU A HASSAN, Daga Kano.

MAJALISAR dinkin duniya ta ware wasu ranaku domin yin tuni da wasu abubuwa dake wakana a fadin duniya inda kowane bangare ake ware ranar da zasu waiwaye kan nasarori ko matsalolin da suka fuskanta na wani lokaci.

Read More

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *